Leicester City ta naÉ—a tsohon É—an wasanta, Gary Rowett a matsayin sabon kocinta domin ceto ta daga halin da take ciki a gasar EFL Championship.